current location: home  > android  > Educational Software > Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa
Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa

Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah Arabic/Hausa

safenonpoisonousdetected
tag:
Hot collection
List recommendation
  • introduction
  • picture
  • Boutique
  • Related
Developer's DescriptionBy AdamsDUTWannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa...Wannan application mai suna Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga al'umma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.Bayan Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheensheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkamsheikh Jafar Mahmud Adam tafsersheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3sheikh Mohammmad Abani Zaria lecturessheikh Ali Isah Fantami mp3sheikh Ali Isah Fantami husnil muslimsheikh Ali Isah Fantami lecturessheikh Ahmad sulaiman quran recitationsheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitationSheikh ibrahim Aminu daurawa lecturesSheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lecturessheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransusheikh haruna kabiru gombesheikh dr usman gadon kayasheikh abubakar gumisheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransuZa kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin suSheikh Abdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary bin Rashid al-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Screenshot group
Related recommendation