current location: home  > android  > Educational Software > Jauful fara
Jauful fara

Jauful fara

safenonpoisonousdetected
tag:
Hot collection
List recommendation
  • introduction
  • picture
  • Boutique
  • Related
Developer's DescriptionBy BappakanoApplication na Jauful fara manhaja ne da zai bawa masu mu'amala da mu su sami damar sauraron Karatuttukan wannan bijimin Mallami Sheikh...Application na Jauful fara manhaja ne da zai bawa masu mu'amala da mu su sami damar sauraron Karatuttukan wannan bijimin Mallami Sheikh Abduljabbar Kabara naTafsirin Alqur'ani wanda aka yiwa suna Jauful fara. Wannan app zai zama irin sa na farko domin zai bada damar sauraro da sauke jerin karatuttukan a zubi na mp3 kuma ba zai tsaya a iyakar wadanda aka samar lokacin yin app din ba har ma zai riqa dorawa a inda aka tsaya a duk lokacin da akayi sabon karatu.
Screenshot group
Related recommendation