current location: home  > android  > Entertainment Software > Mc Tagwaye Comedy
Mc Tagwaye Comedy

Mc Tagwaye Comedy

safenonpoisonousdetected
tag:
Hot collection
List recommendation
  • introduction
  • picture
  • Boutique
  • Related
Developer's DescriptionBy sabilujmrwannan sabuwar manhaja mai suna 'MC TAGWAYE COMEDY' wata sabuwar manhaja ce wacce akayita domin nishadantarwa da ilmantarwa harma kyakyatawa...wannan sabuwar manhaja mai suna 'MC TAGWAYE COMEDY' wata sabuwar manhaja ce wacce akayita domin nishadantarwa da ilmantarwa harma kyakyatawa domin ku masoya wannan wannan comedian, MC tagwaye; ya kasance comedian ne wanda yake fadakarwa, nishadantar wa da kuma bayar da dariya a bidiyon sa.Mc tagwaye yanayin comedinsa ne ta hanyar kwai kwayon maganar shugaban kasa wato 'Gen. Muhammadu Buhari' wayen shigar sa, tafiyarsa, motsinsa, maganarsa da kuma nuna halayensa, duk a cikin comedis dinsa tare da dan uwansa wanda suke kama sosai, domin ance ma su din yan biyu ne saida dayan kuma yafi kama da Hen. Muhammadu Buhari din.Mc tagwaye ya kasance babban dan comedy ne a Nigeria, inda yanzu haka ya shiga jerin manyan comedian na kasar sa wato Nigerian kuma ya samu karbuwa daga sassa daban-daban na fadin Nigerian kai harma Duniya gabakidaya, saboda yanda ya iya comedin sosai da sosai.kuma mc tagwaye ya kasance a cikin jerin hausa comedian na Nigeria wanda idan daj za'ayi maganar comedian to gaskiya za'a sakashi, Nigerian comedian kamar irin su:Wannan manhaja ta kunshi Comedies Wanda zasu baku NISHADI domin Yana dauke da Comedies na Arewa Comedians Wanda suka hada da irin su:+ Ali Artwork+ Bushkiddo Comedy+ Asubaba Comedy+ McTagwaye Comedy+ Bosho Comedy+ Nura Alejo Comedy+ Mazaje Ne Comedy+ dr. sambo Comedy+ Alkhamees Comedy+ AzlandBoys Comedy+ KB Show Comedyda dai sauransu... kar ku manta amfani da dama ta kallon wadannan bidiyo na Barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Anduroi, da fatan zakuji dadin amfani da wanna manhaja mai albarka kuma kada ku manta kuyi share zuwa ga family Yan uwa da abokan arziki a koda yaushe a wayoyinku.Musha Mc tagwaye comedy Nakune Masu son nishadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasarwa a rayuwa. Mc tagwaye comedy manhajar ku ce, kuma kada ku manta kuyi rate na wannan sabuwar manhaja mai suna mc tagwaye domin hakanne yake kara mana kwarin gwiwa wajen yi muku sabbin manhajoji maka mantan ko fiye da wannan a koda yaushe domin nishadjnku.Ku kasance tare da mc tagwaye comedy a koda yaushe domin samun sabbin bidiyo a duk lokacin da aka dora sabon bidiyo. mun gode....
Screenshot group
Related recommendation