current location: home  > android  > Educational Software > FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

safenonpoisonousdetected
tag:
Hot collection
List recommendation
  • introduction
  • picture
  • Boutique
  • Related
Developer's DescriptionBy ABUBAKAR SADIK SALIHUGodiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan ...Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
Screenshot group
Related recommendation